Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jihar Gombe dan sabunta rijistarsa ta APC

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jiharsa ta Gombe dan sabunta rinistarsa ta jam’iyyar APC.

Ya samu tarba me kyau daga masoyansa.

Tuni aka fara sabunta rijistar jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Da na gama aiki a matsayin Minista an yi ta fama dani in rike motocin da Gwamnati ta bani ina aiki dasu amma naki na mayarwa da gwamnati kayanta>>Inji Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *