Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Bidiyo ya bayyana inda aka ji cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko ya manta ya bar datarsa a bude bacci ya kwasheshi yayin da yake Live a Tiktok.

An dai ji shi yana ta munshari a Bidiyon.

Zuwa yanzu dai Garzali bai tabbatar ko karyata wannan Bidiyon ba ko kuma bayar da karin bayani kan lamarin ba.

Karanta Wannan  A yau, Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima zai kai ziyara jihar Filato dan jajantawa iyalan wadanda aka kàshè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *