Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Garzali Miko ya manta ya bar Data a kunne yana bacci a yayin da yake tsaka da yin Live a Tiktok

Bidiyo ya bayyana inda aka ji cewa, Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko ya manta ya bar datarsa a bude bacci ya kwasheshi yayin da yake Live a Tiktok.

An dai ji shi yana ta munshari a Bidiyon.

Zuwa yanzu dai Garzali bai tabbatar ko karyata wannan Bidiyon ba ko kuma bayar da karin bayani kan lamarin ba.

Karanta Wannan  Kungiyar kwallon Kwando ta mata ta Najeriya ta lashe kofin Kwallon Kwando na mata na Afrika

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *