Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gwamnan jihar Kaduna ya ture na Kogi a wajan taron ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa

Wannan Bidiyon yanda Gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani ya ture na Kogi kenan, watau Usman Ododo a wajan taron ganawa da manema labarai a Abuja.

A jiyane shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya shiryawa gwamnonin Najeriya shan ruwa a fadarsa.

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma a yayin da zai fara ganawa da manema labarai, ya kira Gwamnoni inda yace su zo su bashi karfin gwiwa inda na Delta dana Kogi suka je suka tsaya a kusa dashi.

Saidai Gwamnan Kaduna yazo daga baya ya ture gwamnan Kogi gefe shi ya tsaya kusa da Gwamna Hope Uzodinma.

Karanta Wannan  An Hango ‘yan bìndìgà 300 a kan babura dauke da muggan makamai suna tafiya daga Zamfara zuwa jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *