Friday, December 12
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Kashim Shettima da Femi Gbajabiamila suka tafi Landan dan tahowa da Buhari gida a masa Sutura

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

A daren da ya gabata ne dai Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila suka tafi kasar Ingila dan tahowa da gawar Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari.

Shugaba Tinubu ne ya aike da su a matsayin wakilai.

A jiyane dai a hukumance aka sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar.

Gwamnan Katsina, Dikko Radda yace a garin Daura mahaifar Buhari yau za’a yi jana’izar tsohon shugaban kasar.

Karanta Wannan  Kasuwar Kiripto ta yi mummunar asarar da bata taba yi ba a Tarihi, An yi Asarar da Biliyan $19.6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *