Wannan wani Fasto ne da mutanen cocinsa ke layi suna rike rigarsa dan samun Tabarruki.
An ga yanda suke zuwa daya bayan daya suna rike rigar tasa.
Lamarin ya dauki hankula a kafafen sadarwa ciki hadda Kiristoci suna ta mamaki.