Tuesday, April 28
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Malamai suka farawa Shugaban kasar Amirka, Donald Trump Al-Qunut

Malamai a Najeriya sun fara yiwa shugaban kasar Amirka, Donald Trump Ruwan Al-Qunut.

Hakan na zuwane bayan da Trump din ya bayyana aniyaraa ta son kawo Hari Najeriya dan Kashye wadanda ya kira musulmai ‘yan tà’àddà masu yiwa Kiristoci Khisan Khiyashi.

Bidiyon ya bayyana inda aka ji Wani malami yana Ruwan Addu’ar yayin da Mamu ke amsa masa da Amin.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya na sayar da kaso 80 na danyen man fetur din Najeriya ga kasashen waje yayin da Matatun man fetur din Najeriya irin na Dangote ke kukan rashin danyen man

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *