Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar aure ke lakadawa mijinta duka

Bidiyo ya bayyana na wata matar aure da aka ga tana lakadawa mijinta dukan kawo wuka.

Wasu rahotanni dai sun bayyana cewa lamarin ya farune a kasar wake kuma ma’auratan ‘yan Najeriya ne.

Karanta Wannan  Ana yada rade-radin Rasuwar Tauraron fina-finan Indiya, Dramendra saidai iyalansa sun ce har yanzu yana nan da ransa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *