Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasa, Remi Tinubu ke rawa da wakar da Rarara ya mata

Wannan matar shugaban kasa, Remi Tinubu ce ke rawa da wakar da Rarara ya mata.

Rarara ya mata wakarne a ziyararta zuwa jihar Gombe.

Karanta Wannan  Wasu Daga Cikin Kayayyakin Da Rundunar 'Yan Sandan Jihar Katsina Ta Kama Hannun Masu Aikata Laifuka Daban-daban Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *