
Wani matashi ya aikawa Likita tambayar shin wai idan aka tsotsi nonuwan mace me dauke da cutar HIV ko kanjamau ana daukar cutar?
Likitan dai ya gaya masa cewa ba’a dauka.
Matashin dai yana tambayar ne wai saboda akwai wata a layinsu yana son tsotsar nonuwantane kuma tana dauke da cutar Kanjamau amma kuma yana tsoron dauka.