Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sabon wajan tsayuwar Motoci na zamani da aka kashe Miliyoyin Naira wajan ginawa a Abuja ya lalace bayan ruwan sama

Wajan tsayuwar motocin haya na Kugbo dake Abuja da aka kashe Miliyoyin Naira aka gina ya lalace.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa dama can ba da kayan aiki masu inganci aka yi aikin ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sojar Najeriya 'yar Arewa tace tana kewar gida, shekararta guda kenan bata je gida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *