
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da matarsa, Remi Tinubu sun cashe a wajan Bikin Eyo Festival.
An ga Tinubu da matar tasa sun je wajan masu ganga suna taka rawa.
Shugaba Tinubu yana Legas inda a canne zai yi hutun Kirsimeti.
Ya kuma yi kiran da a yi bikin ba tare da tashin hankali ba.