Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda shugaba Tinubu da matarsa, Remi Tinubu suka cashe a wajan Bikin Eyo Festival

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da matarsa, Remi Tinubu sun cashe a wajan Bikin Eyo Festival.

An ga Tinubu da matar tasa sun je wajan masu ganga suna taka rawa.

Shugaba Tinubu yana Legas inda a canne zai yi hutun Kirsimeti.

Ya kuma yi kiran da a yi bikin ba tare da tashin hankali ba.

Karanta Wannan  Kungiyoyin fafutuka 51 sun nemi EFCC ta kama shugaban jam'iyyar APC Ganduje kan zargin Rashawa da Cin Hanci, an samu Shaidu 143 zasu bayar da shaida akan cewa ya aikata laifin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *