Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasashen Turawa yin hutu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kama hanyar zuwa kasashen Faransa da Ingila inda zai yi hutu acan.

Gwamnan Imo dana Legas da sakataren Gwamnatin tarayya na daga cikin wadanda suka mai rakiya zuwa filin jirgin.

Fadar shugaban kasa tace shugaban zai kwashe kwanaki 10 ne yana wannan hutun.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda ziyarar Kwankwaso ta kasance tare da Tinubu a fadar shugaban dake Abuja da irin karramawar da aka masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *