Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya bar Najeriya zuwa kasashen Turawa yin hutu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kama hanyar zuwa kasashen Faransa da Ingila inda zai yi hutu acan.

Gwamnan Imo dana Legas da sakataren Gwamnatin tarayya na daga cikin wadanda suka mai rakiya zuwa filin jirgin.

Fadar shugaban kasa tace shugaban zai kwashe kwanaki 10 ne yana wannan hutun.

Karanta Wannan  Wanda ya gayamin nine zanci zabe a 2023 ya sake gayamin nine zan ci zaben 2027>>Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *