Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda sojojin Amurka suke murnar jin cewa za’a kawo su Najeriya sun ce sun Kagu a kawosu su nuna Kwanjinsu

Wasu daga cikin sojojin kasar Amurka musamman wadanda asalinsu ‘yan Najeriya ne sun hau shafukan su na sada zumunta inda suke nuna Qaguwarsu da son a kawosu Najeriya dan su kawo hari.

Saidai yawanci wuna yin abinne cikin Raha.

https://www.tiktok.com/@fav.nigeriann/video/7568550935622896927?_t=ZS-917ZIRdkhBB&_r=1

Hakan na zuwane bayan da shugaban kasar Amurkar, Donald Trump ya yiwa Najeriya barazanar kawo hari dan yakar wadanda ya kira ‘yan tà’àddà masu yiwa kiristoci Khisan Khiyashi.

Karanta Wannan  A karshe dai: Tauraruwar fina-finan Hausa, Hassana Muhammad wadda mahaifiyarta ta fito ta yi magana akan ba da izininta ta shiga fim ba ta fito tace ta daina fim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *