Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojojin Najeriya ke daukar hotuna da sojojin kasar Amurka da suka zo Najeriya

An hangi wasu sojojin Najeriya tare da sojojin kasar Amurka da suka zo tayasu aiki suna daukar hotunan Selfie.

Hotunan sun dauki hankula a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/i/status/2019339118749397106
Karanta Wannan  Jami'in 'Civil Defence' ya tsinci guzirin wata maniyyaciya a sansanin alhazai na Yola ya kuma mayar mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *