
An ga wasu magoya bayan Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United suna ta fada a filin wasan yayin da ake tsaka da wasan su da Brighton.
Ana tsaka da wanne inda aka ga suna nushin juna.
Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka rika cewa, zafin ci ne.