Friday, July 17
Shadow

Shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa a yanzu suna samun kudin su kai tsaye daga gwamnatin tarayya

Wani shugaban karamar hukuma a jihar Jigawa ya bayyana cewa, a yanzu suna samun kudin shigarsu kai tsaye daga gwamnatin tarayya.

Ya bayyana hakane bayan gargadin da shugaba Tinubu yawa gwamnoni cewa a daina yin katsalandan a kudaden kananan hukumomi a rika basu kudadensu kai tsaye.

Wannan na tabbatar da cewa, an ji gargadin na shugaba Tinubu.

Karanta Wannan  Muddin 'yan Adawa suka tsayar da dan Kudu Takara, Tinubu ne zai sake lashe zabe, idan suna son cin zabe, su tsayar da dan Arewa>>Inji Tsohon me magana da yawun Peter Obi, Kenneth Okonkwo,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *