Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya yayin da Malam Salihu Zaria ya je gidan Sheikh Sani Yahya Jingir

An ga Bidiyon Sheikh Alkali Zaria a gidan Sheikh Sani Yahya Jingir.

An ga yanda mutane suka yi ta murna da zuwansa wasu suka rika kokarin tabashi.

Hakan na zuwane bayan da aka dakatar dashi daga yin Tafsir.

Karanta Wannan  Shin wai Shugaba Tinubu Musulmine>>Dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir ElRufai ya tambaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *