Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa Wajan taron kasashen Duniya a Abu Dhabi kasar UAE.
An ga tawagar Najeriyar a cikin fararen motoci a wajan taron.