Sunday, July 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Tawagar Gwamnatin Najeriya ta isa Abu Dhabi wajan taron kasashen Duniya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa Wajan taron kasashen Duniya a Abu Dhabi kasar UAE.

An ga tawagar Najeriyar a cikin fararen motoci a wajan taron.

Karanta Wannan  Ji yanda ta kaya tsakanin Tsohon Minista, Sheikh Isa Ali Pantami da wani daya zargeshi da Shyekye Kirista a ATBU

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *