February 18, 2026 by Bashir Ahmed Wannan wani dan jihar Kwara ne da ya auri mata 3 a rana guda. Da yawa sun jinjina masa. Karanta Wannan Gwamnatin Tinubu ta Karbi Harajin Naira Biliyan 625.13 daga hannun 'yan Najeriya daga watan Janairu zuwa Satumba na 2025