Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani me adaidaita sahu ya daga dan Karota ya narka da kasa

Wannan Bidiyon yanda fada ya kaurene tsakanin wani dan Karota da me adaidaita sahu.

An ga yanda me Adaidaita din ya daga dan karotan ya narka da kasa. Saidai daga baya an rabasu.

kalli Bidiyon anaan

Karanta Wannan  Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayar da labarin irin cin amanar da aka masa a shekarar 2015 da ya nemi sake cin zabe a karo na 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *