Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wata Guguwa me cike da yashi ta taso ta Rufe sararin samaniyar birnin Riyadh na Saudi Arabia

A jiyane ne wata guguwa me cike da yashi ta taso ta rufe sararin samaniyar Birnin Riyadh na kasar Saudiyya.

https://twitter.com/LifeSaudiArabia/status/1919376538061115470?t=P3494OOxfvCL5OwnRPSetQ&s=19

Saidai da yawa sun bayyana cewa, hakan ba sabon abu bane

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya zata bayar da bashin Naira Dubu Biyar ga 'yan Kasuwa da Manoma, Ji yanda zaku samu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *