Monday, March 30
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘Yan Kwankwasiyya suna ta ihun Peter Obi yayin da ya halarci wajan taron komawar Kwankwaso ADC

An ga ‘yan Kwankwasiyya na ta ihun Peter Obi a yayin da Peter Obin ya halarci wajan taron komawar Kwankwaso Kwankwaso jam’iyyar ADC.

Kwankwaso dai ya yanki katin komawa ADC inda aka ga ya dagashi sama yana nunawa mabiyansa.

Atiku tuni yace yana maraba da kokawar Kwankwaso ADC.

Karanta Wannan  Ka wallafa Sunayen mutanen da Gwamnatinka tace ta baiwa Tallafin Naira dubu ashirin da biyar duk wata>>Kungiyar Yarbawa ga Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *