
Wani yaro ya dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da aka ga yana fada da abokinsa akan yace masa yana kama da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Bidiyon fadan yaran ya dauki hankula sosai inda aka ji yaron yana cewa shi mutumin kirki yake son zama idan ya girma.