
Lauyoyin Nnamdy Khanu sun je ofishin DSS inda suka nemi ganinsa, Saidai an gaya musu an mayar dashi gudan gyaran haki dake Sokoto.
Saidai sun yi fatan cewa, za’a mayar dashi Abuja inda suke can ya fiye masa sannan hakan zai fi bashi damar kare kansa musamman yanzu da zasu daukaka kara.