Friday, July 17
Shadow

Hattara: Yawan Rantsuwa akan Qarya yana hana Haihuwa>>Inji Sheikh Haifan

Malamin Addinin Islama, Sheikh Yahya haifan yayi gargadin cewa, duk me yawan rantsuwa akan Karya Allah na hanashi haihuwa.

Malam yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne ya fadi hakan inda yace a kiyaye.

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@jamilusafiyanu0/photo/7588822414746750220?_r=1&_t=ZS-92b9HeFftFg
Karanta Wannan  Bayan da suka ta yi yawa a kafafen sada zumunta, Gwamnatin jihar Kebbi ta mayar da malamin makaranta da aka dakatar aiki saboda yace bai gode da Tallafin abincin da aka bashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *