Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon Yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman yana wanke Ka’aba

Yariman Saudiyya Muhammad Bin Salman kenan aka gani yana wanke dakin ka’aba.

Da yawa sun jinjina masa saboda rashin girman kan da ya nuna.

https://twitter.com/i/status/2028391106790998205
Karanta Wannan  Gyaran Najeriya sai Allah>>Inji Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *