
Matashin yaro ya dauki hankula bayan da yace idan mahaifiyarsa ta rasu akan Bidi’a ba zai mata addu’a ba ko gawarta ba zai raka ba.
Da yawa sun yi sharhi akan kalaman matashin inda suka ce ya dauko hanyar nuna tsauri a addini wadda akan irin tace kungiyoyi irin su Bòkò Hàràm suka ginu.