Saturday, October 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yaron Kano ya dauki hankula bayan da aka ga Masoyiyarsa ta Goyashi

Matashi da ya shahara a kafafen sada zumunta me amfani da sunan Yaron Kano, Ya dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da aka ga masoyiyarsa ta goyashi.

Da yawa dai sun rika tambayar wai Babu Hisbah ne a Kano inda wasu ke tambayar shin ya aureta ne?

Karanta Wannan  Yan sanda sun gargaɗi yara lanana masu tuƙa Adaidaita Sahu a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *