Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yaron Rarara ya samu karuwar da Namiji kuma saboda soyayyarsa da Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya sakawa dan nasa sunan Shugaba Tinubu

Rahotanni sun bayyana cewa, Yaron Rarara, Abbani Rarara da ya samu karuwa da Namiji, ya saka masa sunan Shugaban kasa, Bola Ahmad.

Daya daga cikin abokan Abbani dinne ya bayyana hakan.

https://www.tiktok.com/@hon.bashirdanchiroma/video/7625288962000571669?_r=1&_t=ZS-95JYcXvQHAn&sp_source=7537614245375297080
Karanta Wannan  Da Duminsa:Ranar Zabe ko sakamakon zabe ba zan batawa kaina Lokaci in dubaba saboda nasan nine zan yi nasara, A lokacin kana da wasu tsirarin Gwamnoni tare da kai na yi nasara akanka ballantana yanzu da baka da Gwamna ko daya tare dakai>>Tinubu ya gayawa Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *