Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon:Daga yau na bar Darikar Tijjaniyya tunda daga ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su nemo Bokaye a cikinta>>Inji Anas

Wani matashi me suna Anas ya bayyana cewa, daga yau ya bar Darikar Tijjaniyya.

Matashin ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda yace yaga daga masu kudin Karya sai ‘yan Damfara sai wanda ake baiwa kudi su samo bokaye.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Tsohon Shugaban Ζ™asa Muhammadu Buhari ya isa fadar Aso Rock Villa domin tattaunawa da Shugaban Ζ™asa Bola Tinubu kan rikicin siyasar dake ruruwa a cikin Jam'iyyar APC.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *