
Shahararren dan Dambe daga kasar Rasha, Khabib Nurmagomedov yaki yadda ya gaisa da mace ‘yar jarida bayan data bashi hannu.
Lamarin ya farune bayan kammala wasan gasar cin kofin Championships League wanda kungiyar PSG ta lashe.
Khabib Nurmagomedov ya gaisa da ‘yan uwansa maza inda itama ‘yar jaridar ta mika masa hannu su gaisa, amma yaki yadda ya bata hannu, daga baya dai ta bashi hakuri.
Ya sha Yabo kan lamarin.