An dakatar da dan kwallon kungiyar Monaco Mohamed Camara Saboda yaki yadda yayi tallar Luwadi.
An dai baiwa ‘yan Kwallon kaya da tambarin Luwadi a jiki shine ya samu wani abu ya rufe nashi tambarin na luwadi dake jikin rigarsa.
Dalilin hakane yasa aka dakatar dashi na tsawon wasanni 4.
Camara wanda musulmi ne ya ki yadda yayi tallar luwadinne dan kare martabar addininsa.