
Wannan hoton ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga dan gidan Ministan Babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike akan kujera me Laushi amma shugaban jam’iyyar APC na jihar Rivers akan kujera me tauri ya dauki hankula.
An dauki hotonne lokacin da Wike ya kai ziyara jiharsa ta Rivers.
Da yawa dai na ganin hakan bai dace ba.