Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ake saka karatun Qur’ani a filin kwallon da ake buga gasar AFCON a kasar Morocco

An ga yanda ake saka karatun Qur’ani a filin wasan da ake buga gasar AFCON a kasar Morocco.

Lamarin ya kayatar da musamman Musulmai.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi gwamnatin Tinubu ta dauki mataki kan matsalar tsaro ko ya aiko sojojin kasarsa zuwa Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *