Saturday, December 13
Shadow

Kalli Hoton Maryam Yahya da ya jawo cece-kuce, Wani yace mata “dan Allah ki dinga nunawa ke musulmace ko da da daura dankwali ne”

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Maryam Yahya kenan a wannan hoton nata da take a kasar China inda take shakatawa.

Ta saka hoton a shafinta na sada zumunta saidai ya jawo cece-kuce sosai.

Da yawa aun yi kirane ga Maryam da ta rika saka kayan mutunci.

Karanta Wannan  SHEKARA 16 DA AURE BATARE DA YAJI BA BALLE SAKI:Muhibbat Abdulsalam da Hassan Giggs

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *