Friday, June 26
Shadow

Kalli Hotuna: An sake kwantar da Fafaroma a Asibiti

Rahotanni sun bayyana cewa an sake kwantar ta Fafaroma Francis a Asibiti sanadiyyar rashin lafiya.

Likitoci sun ce an kwantar dashine sandin cutar sarkewar Numfashi data kamashi.

Hakan na zuwa ne kasa da mako guda bayan da aka kwantar da Fafaroma Francis me shekaru 88 a Asibiti.

Likitocin sunce Fafaroma Francis yana samun sauki.

Karanta Wannan  Matata tace Na burgeta kuma zan yi kyau da Fafaroma shiyasa na watsawa Duniya ta gani>>Shugaban kasar Amurka, Donald Trump yayi karin bayanin dalilin da yasa ya wallafa hotonsa da kayan Fafaroma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *