
Ana zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da saka Agogon Naira Miliyan 180,000,000.
An ga Agogon a hannun shugaban kasar ne a yayin da kwanin Wsan Chess ya kai masa ziyara.

An samu wasu suka yi binciken Kwakwaf dan gano kudin Agogon Inda aka ga ana sayar da ita akan dala $114,495 kwatankwacin sama da Naira Miliyan 180 kenan.

Wasu dai na ganin ba lallai shugaban kasar ne ya siyasa da kansa ba watakila bashi aka yi kyauta.