Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Hotuna: Ana zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya saka Agogon Naira Miliyan dari da Tamanin

Ana zargin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da saka Agogon Naira Miliyan 180,000,000.

An ga Agogon a hannun shugaban kasar ne a yayin da kwanin Wsan Chess ya kai masa ziyara.

An samu wasu suka yi binciken Kwakwaf dan gano kudin Agogon Inda aka ga ana sayar da ita akan dala $114,495 kwatankwacin sama da Naira Miliyan 180 kenan.

Wasu dai na ganin ba lallai shugaban kasar ne ya siyasa da kansa ba watakila bashi aka yi kyauta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni bakanone Ina neman Matar aure me kudi wadda zata kashe min zuciya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *