Friday, January 2
Shadow

Kalli hotuna da Bidiyo: Yanda mata suka cire kayansu suka yi zanga-zanga tsirara

Mata a kasar Uganda sun fito dan yin zanga-zangar mulkin rashin adalci da ake musu.

Saidai abinda ya fi daukar hankali shine yanda matan suka yi wannan zanga-zangar tsirara.

Matan dai sun cire kayansu inda suka rika bayyana rashin jin dadin halin da kasarsu ke ciki.

Karanta Wannan  Na cikawa Al'ummar Kano yawancin Alkawuran dana musu>>Gwamna Abba Gida-Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *