Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotuna da Duminsu Yanda Motar da su Gwamnan Katsina ta lalace bayan iftila’in fa ya fada musu

Yadda motar da ta yi karo da tawagar Gwamna Radda ta yi rugu-rugu

Wannan itace mota kirar Golf da ta yi karo gaba da gaba da motar Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina Dikko Radda kan hanyar Daura zuwa Katsina. fatan Allah ya basu lafiya ya kiyaye faruwar hakan a gaba.

Rahotanni sun ce fasinjojin dake cikin motar kirar Golf sun samu karaya da raunuka. Sai dai Gwamnan jihar na Katsina, Radda bai ji wani mummunan rauni ba.

Karanta Wannan  Dalibai daga jami'a ta daya a Duniya watau Harvard wadda shuwagabannin kasar Amurka irin su Obama suka yi karatu a cikinta sun zo koyon sanin makamar aiki a matatar man fetur ta Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *