Monday, December 16
Shadow

Kalli Hotuna: Shugaba Tinubu ya gana da yariman Saudiyya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman Al Saud a kasar Saudiyya inda yake halartar taron kungiyar kasashen Musulmai.

Karanta Wannan  Amma Wai Ba kin Yi Aure ba? Wani ya tambaya bayan ganin wadannan hotunan na Mansurah Isa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *