Sunday, March 23
Shadow

Kalli Hotunan Ango da Amarya da suka jawo cece-kuce

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wadannan hotunan wasu sabbin ma’aurata ne da suka jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta musamman saboda karamin jiki da amaryar ke dashi.

Saidai Binciken da hutudole.com yayi, ya fahimci cewa matar shekarunta 30 kuma har ma ta kammala jami’a, kawai dai bata da jikin girma ne.

Muna musu fatan zaman lafiya da zuri’a dayyiba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka kama wata me sayar da abinci na fitsari a cikin tukunyar miyar abincin da take sayarwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *