Friday, January 23
Shadow

Kalli Hotunan jami’an tsaron dake samar da tsaro a Dakin Ka’aba wanda suka jawo cece-kuce

Shafin Haramain dake wallafa bayanai akan yanda akw gudanar da dakin ka’aba dake kasar Saudiyya ya wallafa hotunan jami’n tsaron dake samar da tsaro ga dakin da mahajjata.

Saidai hakan ya jawo cece-kuce.

Wasu na ganin cewa, bai kamata a saka jami’an tsaro a wajan dauke da makamai ba dan kada a firgita mahajjata.

Wasu kuwa cewa suke kamata yayi a kai jami’an tsaron su taimakawa Falasdinawa

Karanta Wannan  IKON ALLAH: Kalli Hotunan yanda Wani Mahajjaci Mai Larurar Kafa Dake Yawo A Keken Guragu Ya Mike Tsaye Bayan Da Ya Zo Raudar Manzon Allah SAW

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *