
TIRƘASHI: Ɗan Jarida mai fallãșa Omoyele Sowore yayi ikirarin cewa wannan katafaren ginin Otel din dake Abuja na tsohon Gwamnan Kano ne Ganduje
Sai dai kawo yanzu Ganduje ko Otel din babu wanda ya ce uffan akan zargin.
Sowore ya ce da za a sayar da shi sai an gyara duka makarantun Kano da suka lalace
Menene ra’ayinku?