Wednesday, July 9
Shadow

Kalli Hotunan wata halitta da ba’a taba ganin irinta ba da Turawa suka gano a karkashin ruwa

Wannan wata halittace da turawa suka gano daga karkashin ruwa wadda ba’a taba ganin irin ta ba.

halittar dai ta baiwa mutane mamaki gata kuma da ban tsoro.

Saidai Muce Allah me iko.

Karanta Wannan  Najeriya ta zo ta 5 a Duniya wajan yawan masu amfani da kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *