
Wani Dan siyasa a jihar Kogi wanda dan majalisa ne me suna, Hon. Idowu ibikunle ya dauki hankalin Duniya bayan da aka ga yana rabawa mutanen mazabarsa Tayar mashin dan su dogara da kansu.
Abin dai ya baiwa mutane da yawa mamaki inda suke tambayar ta yaya tayar mashin zata taimaki mutum.